FASSARAR WAƘAR AYE KHUDA

FASSARAR WAƘAR AYE KHUDA 

* Sunan Waƙa - Aye Khuda

* Sunan Fim - Rocky Handsome

* Shekarar Fita - 2016

* Haɗa Sauti - Sunny Bawra/Inder Bawra

* Rubutawa - Sachin PathakmShekhar Astitwa

* Sunan Kamfani - T-Series

* Mawaƙi - Rahat Fateh Ali Khan

* Mai Fassara - Haiman Raees 

* Le Aayi Hai, Beete Hue, Lamhon Ko Phir, Haan Yeh Zindagi

Rayuwa ta sake dawowa da abinda ya wuce a baya 

* Yun Beraham, Si Ho Gayi, Lene Chali, Jaan Yeh Zindagi

Rayuwa ta zama mara Imani nima ɗauke ni tazo tayi 

* Khuda Kyun Rooth Gaya Mujhse

Me Yasa Ka Ke Fushi da ni ya Allaah? 

* Nahi Tha Bair Mera Tujhse

Ni ba mai ƙiyayya da Kai bane 

* Kyun Tune Chheen Liya Mujhse Mera Jahaan…

Me Yasa ka ƙwace Min duniya ta daga gare ni? 

* Aye Khuda, Khuda Khuda Khuda…

Ya Allaah! 

* Tu Bata, Bata Bata Bata…

Don Allaah Ka sanar da ni (dalili) 

* Yeh Kya Kiya Khuda… Haaye!

Me Ka aikata Ya Allaah? 

* Yeh Kyun Kiya Khuda…

Me Ya sa ka aikata hakan ya Allaah? 

* Bata Mere Khuda…

Ka Sanar Da ni Ya Ubangiji na 

* Thi Kya Meri Khata…

Menene Zunubi na a cikin wannan (al'amari?) 

* Bejaan Si Hai Zindagi

Rayuwata ta zama maras amfani 

* Har Saans Hai Ghamzada

Kowane numfashi na cike yake da damuwa 

Yeh Kya Kiya Khuda… Haaye!

Me Ka aikata Ya Allaah? 

* Yeh Kyun Kiya Khuda…

Me Ya sa ka aikata hakan ya Allaah? 

* Bata Mere Khuda…

Ka Sanar Da ni Ya Ubangiji na 

* Thi Kya Meri Khata…

Menene Zunubi na a cikin wannan (al'amari?) 

* Ummeed Hai, Tooti Hui

Burina duk ya rushe 

* Tanhaaiyon Ka, Daur Hai

Yanzu zamani ne na kaɗaici 

* Hai Khwaishein, Bikhri Hui

Mafarkaina duk sun tarwatse 

* Khamoshiyon Ka, Shor Hai

Shiru ne kawai Sautin da ke tashi a rayuwa ta 

* Bula Le Apne Paas Mujhe

Ka kira ni kawai zuwa gare Ka (Ka ɗauki raina kawai) 

* Na Aaye Jeena Raas Mujhe

Bani da Muradin ci gaba da rayuwa 

* Kyun Tune Chheen Liya Mujhse Mera Jahaan…

Me Yasa ka ƙwace Min duniya ta daga gare ni? 

* Aye Khuda, Khuda Khuda Khuda…

Ya Allaah! 

* Tu Bata, Bata Bata Bata…

Don Allaah Ka sanar da ni (dalili) 

* Yeh Kya Kiya Khuda… Haaye!

Me Ka aikata Ya Allaah? 

* Yeh Kyun Kiya Khuda…

Me Ya sa ka aikata hakan ya Allaah? 

* Bata Mere Khuda…

Ka Sanar Da ni Ya Ubangiji na 

* Thi Kya Meri Khata…

Menene Zunubi na a cikin wannan (al'amari?) 

* Bejaan Si Hai Zindagi

Rayuwata ta zama maras amfani 

* Har Saans Hai Ghamzada

Kowane numfashi na cike yake da damuwa 

Yeh Kya Kiya Khuda… Haaye!

Me Ka aikata Ya Allaah? 

* Yeh Kyun Kiya Khuda…

Me Ya sa ka aikata hakan ya Allaah? 

* Bata Mere Khuda…

Ka Sanar Da ni Ya Ubangiji na 

* Thi Kya Meri Khata…

Menene Zunubi na a cikin wannan (al'amari?) 

Aaa… Aaa…

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)