*NA SAMU MATSALA A MAHAIFATA, SAI LIKITA YACE SAI NAYI TSARIN IYALI*
:
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL MUSLIM*📕
:
*TAMBAYA*
assalamu alaikum
malam nice nasamu matsala amaifata sailikita yace sai nayi flannang don mahaifar tahuta to nayi allura satina biyu sainaga jini kadan kadan kuma kullum ya matsayin jinin zanyi sallah koko
:
*AMSA*
Wa'alaikumus Salam Warahamatullah
:
Idan kalar jinin naki yayi daidai dana al'adar ki da kuma kasnin sa to zaki daina sallah ne har lokacin da ya dauke
:
Idan kuma ba kalar jinin al'adar ki bane to zakici gaba da sallah saidai dud lokacin da zakiyi sallah sai kinyi tsarki
:
Wannan shine In shaa Allah
:
*ISMA'EEL MUHAMMAD KAMBA*
Abu Hafeez
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ((
====================√
Banaka bane kada ka chanja komai, kaji tsoron ALLAH
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none