FASSARAR WAƘAR INTEZAARI

Fassarar Waƙar Intezari

Sunan Waƙa: Intezari

Sunan Shiri: Article 15 

Shekarar Futa: 2019

Sauti: Anurag Saiki

Rubutawa: Shakeel Azmi

Kamfani: Zee Music Company

Mawaƙi: Armaan Malik

Mai Fassara: Haiman Raees 

* Aa Naa, Aa Bhi Jaa Na, Intezaari Hai Teri

Taho, Don Allaah ki zo jiranki nake yi a ƙagauce 

* Le Jaa, Jo Rishton Ki, Rezgaari Hai Teri

Ki zo ki kawar da gutsatsarin tarayyar mu 

* Woh Jo Hum Roye Saath Thhe

Lokutan da mu kan yi kuka tare 

* Bheege Din Aur Raat Thhe

Waɗannan Jiƙaƙƙun ranaku da dararen 

* Khaare Khaare Paani Ki, Kahaani Woh, Le Jaa Na

Ki kawar da labarin wannan ruwan gishirin mai cike da hawaye

Haan… 

* Aa Naa, Aa Bhi Jaa Na, Intezaari Hai Teri

Taho, Don Allaah ki zo jiranki nake yi a ƙagauce 

* Le Jaa, Jo Rishton Ki, Rezgaari Hai Teri

Ki zo ki kawar da gutsatsarin tarayyar mu  

Aaa…

* Daant Kaante, Sang Baante, Khatte Meethe Ka Mazaa 

Waɗannan lokutan farincikin masu tsami da zaƙi da muka saba rabawa juna 

* Hai Zabaan Pe Ab Bhi Taaza Saathiya

Har yanzu ɗanɗanon yana nan akan harshena, Masoyiyata

* Chand Dekha Thha Jo Humne Chaar Aankhon Se Kabhi

A da mu kan ƙurawa wata ido tare 

* Kaise Dekhun Usko Tanha Saathiya

Ta yaya zan iya kallon wata (a yanzu) ni kaɗai? 

Ho… 

* Kabhi Yunhi Takna Tujhe, Yunhi Dekhna

Na kan kalle ki ba tare da wani dalili ba 

* Kabhi Baithe Baithe Yunhi Tujhe Sochna

Na kan yi Tunanin ki haka kawai 

* Woh Pal Qaraar Ke

Waɗancan lokutan sun yi 

* Woh Jo Thhe Lamhe Pyaar Ke

Waɗancan lokutan soyayya 

* Unhe Mere Khwaabon Se, Khayaalon Se Le Jaa Na

Ki zo ki ɗauke waɗancan lokutan daga Mafarkai na 

Aaa…

 * Aa Naa, Aa Bhi Jaa Na, Intezaari Hai Teri

Taho, Don Allaah ki zo jiranki nake yi a ƙagauce 

* Le Jaa, Jo Rishton Ki, Rezgaari Hai Teri

Ki zo ki kawar da gutsatsarin tarayyar mu 

Ooo…

* Kabhi Roothna Woh Tera Kisi Baat Par

Wasu lokutan saboda ɗan ƙaramin abu sai ki fusata 

* Kabhi Hanske Taali Dena Mere Haath Par

Wasu lokutan sai kiyi dariya har da tafa hannuwa 

* Thode Shikwe Kuch Gile

Wasu ƙarafe-ƙorafen, wasu kurakuran 

* Woh Jo Thhe Apne Silsile

Waɗancan abubuwan na tarayyar mu 

* Toote Hue Waade Woh, Iraade Woh, Le Jaa Na

Ki zo ki tafi da Waɗancan karyayyun alƙawuran da niyyoyin 

Aaa… 

* Aa Naa, Aa Bhi Jaa Na, Intezaari Hai Teri

Taho, Don Allaah ki zo jiranki nake yi a ƙagauce 

* Le Jaa, Jo Rishton Ki, Rezgaari Hai Teri

Ki zo ki kawar da gutsatsarin tarayyar mu  

Ooo…

* Daant Kaante, Sang Baante, Khatte Meethe Ka Mazaa 

Waɗannan lokutan farincikin masu tsami da zaƙi da muka saba rabawa juna 

* Hai Zabaan Pe Ab Bhi Taaza Saathiya

Har yanzu ɗanɗanon yana nan akan harshena, Masoyiyata

* Chand Dekha Thha Jo Humne Chaar Aankhon Se Kabhi

A da mu kan ƙurawa wata ido tare 

* Kaise Dekhun Usko Tanha Saathiya

Ta yaya zan iya kallon wata (a yanzu) ni kaɗai? 

* Daant Kaante, Sang Baante, Khatte Meethe Ka Mazaa 

Waɗannan lokutan farincikin masu tsami da zaƙi da muka saba rabawa juna 

* Hai Zabaan Pe Ab Bhi Taaza Saathiya

Har yanzu ɗanɗanon yana nan akan harshena, Masoyiyata

* Chand Dekha Thha Jo Humne Chaar Aankhon Se Kabhi

A da mu kan ƙurawa wata ido tare 

* Kaise Dekhun Usko Tanha Saathiya

Ta yaya zan iya kallon wata (a yanzu) ni kaɗai? 

<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Post a Comment (0)