TAMBAYA TA 93


*MIJINA YANA TURO MIN MAZA CIKIN GIDANA......*
:
DAGA ZAUREN 
📘 *HISNUL-MUSLIM*📘
:
        *TAMBAYA*
Assalamu alaikum
Mijina ya kasance yana yawan turo baki maza kuma balagagu ko da bai gari kuma falo daya mu ke sharing
Nace mai ban san haka kuma yaki
.
shine wani bako ya zo sai nake gaya mai ba mu da isashen abinci shine ya ke gayamun magana banza daga nan sai zuciya ya debe ni sai kawai na watsamai ruwa a fuska Mal.yaya hukunci na?
.
      *AMSA*
Wa alaikumussalam

Daga lokacin da kikaga mijinki baya kishinki yakamata kidauki mataki, domin annabi s.a.w yace *duk wanda baya kishin matarsa bazai shiga aljannah ba*
.
Tunda kin fada masa yaqi dainawa ki fadawa manyansa idan yaqiji ki tafi gidanku domin bazai yiwu kina gida ke kadai kuma yadinga turo miki Qarti cikin gidaba domin zaman aure ba zaman hauka bane idan yagyara shikenan idan yaqi to wannan ba mijin aure bane.
.
Wannan watsa ruwa dakikayi bai kamata harki biye wani wanda ba muharraminki ba harta kaiku ga hakaba, dasaiki fita kibar masa gidan sbd gudun abinda zaije yadawo.....
Allah yatsaremu
➿➿➿➿➿➿➿
Masu buqatan kasancewa damu ta WhastApp
🔰🔰♻✳🔰🔰
+2348065523065
+2349039510396
〰〰〰〰〰〰〰
🆓facebook.com/hisnullmuslim

http://T.me/hisnulmuslim01

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
______________________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri, yana da ladan wanda ya aikata alherin"...
Post a Comment (0)