ALAMOMIN CUTUTTUKAN AL'AURAR MATA

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

Alamomin Cututtukan AL'aurar Mata

Alamomin masu nuni izuwa ga kamuwar cutar al'aurar mace ya danganta da irin ciwon da abin da ya jawoshi. Kadan daga ciki:-

1 - Zafi yayin fitsari. (burning during urinate).

2 - Ciwo daga wajen a'aurarta (Itching out side the vagina).

3 - Canzawar gaba ba kamar yadda ta saba ganiba.

4 - Zafi yayin saduwa da miji (discomfort during sexual intercourse).

5 - Qaiqayi da ake kira da (Irritation).

6 - Radadi a gaban mace, zataji kamar ansa yaji a gabanta.

7 - Fitar ruwa.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.

Post a Comment (0)