GIRKI SIRRIN MATA


SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

GIRKI SIRRIN MATA 

Ki zamo mai iya girki da kwarewa wajan hada kayan shaye- shayen karki Bari a miki zarra ta bangaren girke-girke ya zamo mai gida ba shi da tunanin ya ci abinci a wajen ke idan mai gida ya gamsu da abincin Uwargida ko yana kasuwa sai yazo yaci idan kuma aikin yayi masa yawa sai ya turo an karbar masa, amma babu kima aga mijinki yana yawo Neman abinci da safe da yamma ya tura nan ya tura
nan, babu kima in baki iya ba ko baki kware ba sai ki nemi masu koya miki girke-girke kwatowa kanki 'yancin a wajan mai gida ki Sani babu wacce tazo da iyawa kowa koya yake don haka kema sai ki koya domin faranta wa maigida .

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)


 Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.
Post a Comment (0)