HADITH OF THE DAY

*SABA'UNA HADEETHA* 

(37) An karbo daga Anas (Allah Ya qara masa yarda) yace: naji Manzon Allah (SAW) yana cewa: 

 _"Lallai Allah Mabuwayi da daukaka yace: idan na jarabci Bawa na ta hanyar ɗauke masa abubuwan son sa guda biyu kuma yayi haƙuri to zan sauya masa da abunda yafi su wato Aljannah"_ . *(Abunda yake nufi idanuwan sa).* 

 ```Bukhaariy da Muslim ne suka riwaito shi.``` 

Domin cigaba da samu 👇🏻
https://twitter.com/AnnasihaTv?s=09

Post a Comment (0)