KURAJEN FUSKA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Zaki Kawar Da Kurajen Fuska_* 

Idan kuraje musamman kanana masu yawan naci suka feso a fuska, a samu garin lalle sannan a zuba tafasasshen ruwa kadan a ciki da man zaitun da kuma gunduwar kwai sannan a kwaba sai a shafa a fuska na tsawon minti goma zuwa sha biyar sannan a wanke. Yana da kyau a rika yin haka kamar sau daya a mako domin samun fata mai sulbi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)