CUTAR SANYI


CUTAR SANYI (INFECTION)..........
👇👇👇👇👇👇👇👇

 Malam Menene Karin bayani akan cutar Sanyi.???

👉MA'ANAR CUTAR SANYI. 
 Cutar Sanyi cuta ce da ta Addabi Da yawa daga cikin mutane MAZA da MATA.
 Cuta ce da take dauke da wasu Illoli ga Garkuwar Dan Adam kuma ya hanashi Sakat. 

👉HANYOYIN DA CUTAR SANYI SUKE SHIGA JIKIN MUTUM. 
-Yawan Amfani da Ruwan Sanyi ko Kankara. 
-Yawan Amfani da Shi Ruwan Kansa. Kamar Masu Aiki a CAR WASH Ko Wankin Kayan Sawa Ko Yawan Wanke-Wanke Na Kayan Mata. 
-Zama a Kan Tiles, musamman a lokacin Sanyi ko kuma idan Mace Bata da Wando. 
-Kwanciya a dakin da yake da Lema Ko Raba. 
-Kwanciya a gaban Fanka, ba tare da Wando ba. Alhalin Iska Fanka Tana shiga Gabanki. 
-Saduwa Da Mace Ko namijin da yake Dauke da wannan jinya. Yana da saurin dauka daga wani. 
-Yin Fitsari a wajen Da wani mai irin wannan jinyar yayi. Musamman Public Toilet. Wajen Da maza suke Chakuduwa shige da fice, kamar public Toilet, Ko gidan biki Da MATA suke Chakuduwa. Musamman au da basa iya Rike Fitsari. 

👉ILLAR DA CUTAR SANYI (INFECTION) YAKE YIWA DAN ADAM. 
-Dauke Masa Ko mata sha'awa. 
-Yawan Kasala. 
-Feso da Kuraje a gaban Mace Ko Namiji. Musamman Mace, sabida yadda yanayin halittarsu yake. 
-Zubar da farin Ruwa daga Farjin Mace Ko Namiji. 
-Yawan Kaikayin Gaba. 
-Sassalewar Gaba.
-Warin Gaba. 
-Fitar Iska daga gaban Mace, Kamar Tusa. 
-Kaikayin Jiki, musamman Idan Mutum yayi wanka. 
-Bushewar Fata. 
-Bushewar Gaban Mace. 
-Kankancewar Gaban Namiji, ya Koma Dan karami kamar na karami yaro. 
-Farfashewar Dadashi Ko Harshe. 
-Yankewar Dan yatsan Kafa. D.S

👉ALAMUN DA SUKA NUNA CEWAR WANNAN JINYA TA ZAMA CHRONIC A JIKIN MUTUM, WANDA HAKAN YA NUNA CEWAR KAIMA ZA'A IYA DAUKA DAGA GAREKA. 
-idan farin Ruwa yana zuba daga farjin Mace Ko Namiji. 
-Idan Ya Fara Tsatstsaga Gaban Mace Ko Namiji, anan kuma cutar cancer zata iya shiga. Karshe kuma zai kai Mutum ga Rasa Ransa.
-Rikicewar Al'ada. Karuwarta ko karancinta. 

👉HANYAR DA AKE BI DOMIN GUJEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI INFECTION.
-Yin Amfami da magani ga Wanda yake dauke da wannan jinya, Idan kana da MATA dole gabaki dayanku NE zakuyi Amfani da magungunan Sanyi din. Sabida idan daya yana da Akwai, tofa Tabbas ya zama wajibi dayan Ma zai dauka daga Dan Uwansa. 
-Kauracewa Fitsari a wajen Da wani yayi Fitsari din, Ko kuma ka tabbatar Ka wanke wajen Da wani yayi Fitsarin kafin Kai kayi naka Fitsarin. 
-Kauracewa Mai wannan jinyar ta hanyar kwanciyar Aure, har Sai ya samu Ko ta sami lafiya.
-Yawan Zama da Wando Pant ga Mata da kuma kauracewa zama a Dandamalin Siminti Ko Tiles.
-Mai Yawan Aikin Kankara, ya tabbatar yana Amfani da Hand glob. 
-Kauracewa Yawan Amfani da Kayan Sanyi. Musamman Ma a lokacin da ake yin Sanyi din. 
-Yawan Amfani da Ingantattun Magungunan Sanyi Akai-Akai. 
-Kauracewa Sharing Pants.

Ga Wanda yake Bukatar Ingantattun Maganin Sanyi infection, zai iya Tintibar wannan Number 08108605876.
 Sai yayi bayani, insha Allahu Zamuga Maganin da zai dace Matsalarsa. 
  kasuwarmu Online ne. Muna aikawa ko ina ne cikin sauki. Idan baka gamsu ba. Karka Tintibemu.

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER. 08108605876

ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

2 Comments

Post a Comment