JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI 04


JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI 

࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 04
࿐࿐࿐࿐࿐࿐


31. Kya aap Yahan mein rehte hain? - Shin a nan Unguwar kake?/kike?

32. Haan, mein is mujhe mein rehte hain - eh a nan Unguwar nake. 

33. Wah! Kya aap Aisha jaanta hai, Alhaji Usman ka beti? - Yauwa, ko ka san Aisha yarinyar alhaji Usman?

34. Haan! Main isse bohut jaanti hai - Eh na santa sosai.

35. Kya aap saath inki ank hai? - kana da lambarta?

36. Nahin Bhaijaan, lekin mein milkar sakta hoon - a'a ɗan uwa, amma zan iya samowa.

37. Tab tak - Sai mun haɗu. 

38. Hum se - Namu ko daga mu.

39. Sabse - sosai-sosai

40. Main Tumse pyar hai - Ina son ka/ki

Zan ci gaba in shaa Allah.


•----------•✬(✪)✬•----------•
Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•

    +2348185819176

Post a Comment (0)