*SARKAKIYA ADMISSION*
0️⃣0️⃣1️⃣
Assalamu alaikum warahmatullah.
Yan uwa masu Albarka ina farin cikin fara gabatarmuku da wannan program nawa mai Albarka. Wato sarkakiyar Admission.
shirine da zai dinga kawo muku irin abubuwan da suke faruwa kafin mutum ya zama cikakken Dan makaranta, ko ya samu admission.
*HUKUMAR MAKARANTA*
Na kiran wannan darasi da HUKUMAR MAKARANTANE ne domin sune masu ruwa da tsaki na duk wasu harkokin admission.
Kamar yadda kowa ya sanine daga lokacin daka kammala sakandiri zakayi registration na jarabawar jamb anan kasarmu Nigeria.
Zasu sanya maka lokaci sannan kaje kayi exam a CBT daga nan result ya fita bayan kaci jarabawar.
Sannan kaji wajen masu cape ko kayi acikin wayarka registration na makarantar da ka nema.
Wasu Jami,oi nayin putme wasu kuma basayi.
- PUTME
Jarabawace da ake yinta rana daya kuma acikin Jami,ar da kayi applied ma,a ka nemi gurbin karatu, jarabawace da ake yinta da peper da kuma pencil.
Peper na dauke da hotonka da sunanka da registration number.
Ka,idojin putme.
1-Sai point dinka ya kai abinda makarantar ta sanar a matsayin cutt of mark dinta.
2- sai kayi registration na putme din a portal na makarantar.
3- karbar shedar amincewarsu ma,ana silif.
Shawarata a gareku yan uwa putme ba jarabawa bace mai wahala, ammah kuma addu,a da kuma rabo itace ke sawa a tsallake wannan mataki.
Ku tara a mako mai zuwa domin cigaba a inada muka tsaya.
Dan uwanka: comr umair kabir.
08133614498