*LIMAMIN TARAWIHI*
Imam Abu Abdillah Ibnul Haaj Allah ya masa rahama yana cewa "Yana dacewa limamin da zai ja sallan tarawihi a ramadhan ya kasance ma'abocin ilmi da alkhairi da addini, saɓanin yadda wasu mutane sukeyi ayau, mafiya yawan mutane ayanzu suna zaɓan wanda zai musu limancin tarawihi ne abisa daɗin murya ba bisa addininsa da ilminsa ba, Imam Malik Allah ya masa rahama yake cewa game da mutanen da suka zaɓi liman saboda daɗin murya da cewa sun zaɓeshine ya musu waƙa kawai"
المدخل لابن الØاج Ù¢/٢٩٢
#zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah