TAMBAYA TA 57


*Tambaya:*

Assalamou alaykum warahmatllah
Malam brk d wrhk
Ina yini
Ya aiki
Allah ya saka da alkhairi

Malam Dan Allah tmbaya nake da ita,nice yau sati na 2 da gama al'ada,dazu ina tsaye senaji jini ya yahomin,se ya zuba kadan bame yawa ba.danaje nayi wanka se wani Dan dunkule daya ya fado haka.bayan nafito daga wanka nasa Pad se aka kira sallahn azahar kuma banyiba,bayan nyi bacci natashi senaje nayi fitsari senaga ynda nasaka pad ennan be canzaba (Bi ma'ana ba abinda ya diga akanta). 
Shine sena shiga rudu malam, nake tunanin ko naje nayi wanka,kuma nadan jinkirta zuwa gobe karnayi gaggawan wankan?
Malam meya kamata nayi?
.

*Amsa:*


Waalaiku mussalam 

Wato mganar zuban jini maganace me yawa kuma a kan wannan matsalar ina ganin maganar shaikhul Islam ibn Taimiyya dake cewa jinin haila in har kalarsa da yanayinsa be canza ba to hukuncinsa daidai yake, to saboda haka tunda kin gan shi kuma akwai alamar period din ze canza ne ko rikicewa to se ki kiyaye in har kin tabbatar da daukewarsa bayan shigan lokacin wata salla to za ki yi ta, koda a ce kina ta saurare ne tabbatarda meye ze karu a period din.

Muhammad ibn Usaimin ya fada a littafinsa أحكام دم الطبيعى cewa galibin wasu mata al'adarsu tana wasa ne saboda shan wasu magunguna ko canjin abinci to ki lura da hakan Allah ya kawo Afwa.

والله أعلم.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*
(Abu Ammar). 

*👨‍👩‍👦‍👦Irshādul Ummah WhatsApp.*
Post a Comment (0)