HUKUNCIN SA WA YARO SUNA SALAHUDDEN



*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambayata 7,250:*
Ina tambaya meyene ingancin sawa yaro suna salahudden
=
=
Amsa
=
_Toh wannan babu wani lefi insha Allahu ya halasta ana iya sakawa. Duk da cewa daga cikin malamai akwai wadanda suke ganin cewa makaruhine sanya irin wadannan sunayen wai suna ganin cikinsa akwai tsarkakewa ga shi wanda aka sanyama wannan sunan domin idan akace salahudden toh kamarfa kana iya cewa wanda yake gyara addini kenan. Toh wannan shine abunda sukace ya kunshi tazkiyah kenan da tsarkakewa. Amma wasu daga cikin malamai suna ganin cewa babu lefi, domin har acikin malamai ansamu daga cikinsu akwai babban malami wato salahudeen Ayyubi wanda wannan yana daga cikin manyan malaman sunnah kuma babban mujtahidin sunnah, saboda haka babu wani lefi akansa insha Allahu ana iya sakawa*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
04-08-1442
18-03-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)