YA HALATTA IN SHAFA MAI DOMIN NA SAMU HIPS?



*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambayata 7,249:*
Shin ya halatta inshafa mai dan nayi hips sabida banida hips mijina har gori yakemin 
=
=
Amsa
=
_Toh wannan asali halalne yinsa amma dai yakamatane akaron fari afara tuntubar likita yayi bayani gameda shi asalin mai din. Idan har binciken likitoci yanuna cewa shi maidin wanda zakiyi amfani dashi bayada wata cutarwa ga lafiyar jikinki sannan kuma be kunshi sinadari irinnan blichin ba toh wannan ya halasta kiyi amfani dashi. Amma idan likitoci sukace yanada illa ko cutarwa ga jikinki toh wannan kuma haramunne kiyi amfani dashi. Wato dai abun dole yana bukatar binciken masana kenan shi kansa mai din kafin agane halasci ko haramcinsa. Wallahu ta'ala A'alam*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
04-08-1442
18-03-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)