ME KE KAWO ƊAUKEWAR NI'IMA A GABAN MACE?



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Shin Wai Me Yake Kawo Daukewar Ni'ima A Gaban Mace?_*

Yar uwa daukewar ni'ima matsala ne wanda yawanci ciwon sanyi ne ki haifar da shi.

Yar uwa daukewar ni'ima yana iya faruwa ta sanadiyar ciwon basir.

Yar uwa idan mutum yana fama da ciwon sanyi ko ciwon basir ko ya sha hadin don ni'imarta ta samu ba zai zo ba don wadannan cututtuka suna dauke ni'ima komai hadin da kayi.

Yar uwa wanke gaba da ko wane irin sabulu shima yana dauke ni'imar mace.

Yar uwa daukewar ni'ima yana faruwa ma ta dalilin tura wani maganin matsi don ba kowane matsi ake so mutum ya tura a gabanta ba.

Yar uwa ki dunga sani irin abun da zaki tura a gabanki don wani ma har rarike gaba yakeyi saboda karfin chemical din.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)