*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Kaikayin Gaban Mace
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kanunfari
* Garin ganyen magarya
* Garin ganyen lalle kadan
* Gishiri kadan
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa tare da gishiri kadan idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki dunga kama ruwa da shi ko ki dunga zama a cikin ruwan kamar minti ashirin, in sha Allah zaki rabu da shi.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959