*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Kunun Alkama Don Gyaran Nono
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin alkama
* Garin hulba
* Garin aya
* Kayan kamshi
* Garin gyada
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dama kunu da shi ki zuba Zuma ki juya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959