Yadda Ake Hadin Garin Nonon Kurciya Don Gyaran Nono Na Musamman (Kintsuwansu Da Cikowansu)

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Nonon Kurciya Don Gyaran Nono Na Musamman (Kintsuwansu Da Cikowansu)



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin nonon kurciya
* Garin yayan baure
* Garin hulba
* Garin aya
* Garin alkama
* Garin ridi
* Garin gyada 
* Garin farar shinkafa
* Garin waken soya
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dama kunu da shi ki zuba Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)