*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Wasu Daga Cikin Illolin Amfani Da Ruwan Sanyi
Gasu kamar haka;
* Yana sa rashin dumin gaban mace.
* Yana taimaka ma kwayoyin cuta su samu wajen zama.
* Yana rage ma mace dandano.
* Yana haifar da tiririn gaban mace.
* Yana sa kaikayin gaban mace.
* Yana hana ni'ima yalwa.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959