Yadda Ake Hadin Man Hulba Don Magance Ciwon Ulcer



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 

Yadda Ake Hadin Man Hulba Don Magance Ciwon Ulcer

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Man hulba
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki dunga sha lokacin sahur kafin awa daya kiyi sahur, in sha Allah zaki samu sauki.


 Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)