Yadda Ake Gyaran Nono Mai Cikowa Da Tsayuwa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Gyaran Nono Mai Cikowa Da Tsayuwa

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin aya
* Garin alkama
* Garin gero
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki maida su gari ki dunga dama kunu da garin kina sha, safe da yamma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)