ALAKAR CRORE DA DOLLARS A OVERSEAS COLLECTION
**********************************
**********************************
Duk rupee daya daidai take da 0.0142075 dollars. Kamar yadda aka riga aka san cewa Crore daya daidai take da 10 million rupees.
Conversion na rupee zuwa dollar sannan multiplying na converted din sau adadin da zai bada crore shi zai warware abin. Kamar haka
1 rupee = 0.0142075 dollar
1cr = 10 million rupees
1 crore to dollar ,
Na bukatar multiplication na rupee da aka musanya zuwa dollar(wannan kenan 👉0.0142075) sau million goma.
Therefore 1cr =0.0142075(rupee da aka musanya da dollar) × 10 million
Ans = 142,075 dollars
1 crore kenan ta kama 142,075 dollars.
Duk crore daya daidai take da dala dubu dari da arba'in da biyu da dari da saba'in da biyar, wato 142,075 dollars kenan.
Saboda haka 100cr zai zama
142,075 ×100
Ans=14,207,500
Approximately 14.2 million us dollars kenan.
Idan aka ce film ya kawo 100cr a kasashen ketare wato overseas kasancewar da dollars suke lissafi, zai zama 14.2 million dollars, yayin da 50cr zai zama 7.1 million dollars.
Idan misali film ya samu 10M dollars a overseas kuma ana son a maida shi zuwa Crore, zai zama haka
Zaa fara maida duk dollar daya ya koma rupee. Dama kuma duk dollar daya daidai take da 0.0142075. Bayan haka za a raba 10M din sau wannan 👉0.0142075. Kamar haka 👇👇
10,000,000/0.0142075
Answer = 703853598.45
Wannan 703853598.45 itama zaa raba ta gida million goma don maida ta Crore kamar haka 👇👇
703853598.45/10000000
Answer =70.3853598 crore
Approximately 70 crore
Hakan na nuni da idan Film ya kawo 10 Million dollars a overseas to a kudin India 70 crore ne.
Keypoints
***********
1 dollar = 71 rupees
1 rupees = 0.0142075 dollars
1 crore = 0.0142075 × 10 million
Ans=142,075 (14 lakhs)
100 crore = 0.0142075 × 1000,000,000
Ans = 14,207,500
Approximately 14.2 million dollars
#AKK