TASU'A DA ASHURA



TASU'A DA ASHURA:

AZUMIN TASU'A :
Shine Azumin ranar tara ga watan Muharram, an shar'anta shi ne dan sabawa yahudawa , manzon ALLAH SAW Yana cewa, idan ALLAH Ya rayani zuwa shekara Mai zuwa zan azumci ranan tara ga watan. -Muslim(1134)

AZUMIN ASHURA:
Manzon ALLAH (SAW) yace game da Azumin ranan goma ga watan Muharram (Ashura) Ina kyautata tsammanin a wurin Allah da ya kankare zunuban shekarar da ta gabace shi. -Muslim (1162)

DA'AWAR SUNNAH: https://chat.whatsapp.com/JADzh303p4x3eEo2QNM0gS
Post a Comment (0)