*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifar Da Warin Gaban Mace
* Barin pant jikake a jikin Mace.
* Rashin wanke gaba da ruwan dumi bayan saduwa.
* Rashin kin wanke gaba da wani sinadiri bayan jinin al'adah.
* Wasa da gaba da tsaya don gamsar da kai (Fingering).
* Yawan sa yatsa a gaba ba tare da a wanke yatsan da sinadari ba.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454