Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Nono Su Ciko Cuf

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Nono Su Ciko Cuf


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin yayan hulba
* Garin alkama
* Garin ridi
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki dama kunu da shi sai ki zuba madara peak ki dunga sha, zaki ga yadda za su cuko.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)