Yadda Ake Hadin Dayake Kara Sha'awan Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Kara Sha'awan Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan kwakwa
* Madara peak
* Ruwan inabi
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)