Yadda Ake Hadin Garin Gyada Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Gyada Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin gyada
* Garin kanunfari
* Garin ridi
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ya hade sai ki dunga diba kina sha da madara, hmmmm yar uwa in kika juri shan wannan ni'ima ba a cewa komai.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)