Yadda Ake Hadin Gumbar Dabino Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Gumbar Dabino Don Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadin kamar haka:
* Asuwakin mata
* Gyadan mata
* Dabino
* Garin kanunfari
* Mazarkwaila
* Madara
*Bayani:* Zaki samu dabinonki mai kyau sai ki cire kwanlon ki zuba a turmi ki zuba sauran kayan hadin ki ta dakawa har ya dunkule sai ki dunga sha da madara.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)