Yadda Ake Hadin Ruwan Lemun Tsami Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 



Yadda Ake Hadin Ruwan Lemun Tsami Don Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan lemun tsami
* Ruwan kanunfari
* Madara peak
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki zuba madara da zuma ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)