BANA IYA SALLAH A TSAYE SABODA CIKI



*_TAMBAYA TA 2122_*👇

Assalamu alaikum malam ALLAH yasaka da alkhairi dan ALLAH tamabayat itace nakasance tunda nasamu ciki cikin yagirma bana iya sallah atsaye sedai azaune to bayan nahaihu har yaron yakai shekara biyu amma haryanzu bana iya yin sallah inkai har na idar batareda nazauna ba shin mal.sallah ta tayi?

*_AMSA_*👇

_Wa'alaikum salam warahmatullah_

_Tho yar uwa babu wasu kayyadaddun lokuta da aka kayyade dangane da yin sallah a zaune ko a kwance ko kuma makamancin haka, kawai dai bai halatta ba ga mutum yayi sallah a jingine sai dai idan bazai iya tsayiwa dai-dai ba, haka a zaune hakanan ko a kwance dole sai mutum bazai iya wani ba zaije ga mabiyinsa, don haka matukar baki samu iko ba tho babu komai akanki sallarki tayi insha Allah._

_WALLAHU A'ALAM_

 Daga👇
*ZAUREN SUNNAH GROUP*

*مجلس السنة*

📓📔
Whatsapp
+2349032091131
+2348067812397
+2348167807912
https://www.facebook.com/Zauren-Majalis-Sunnah-420869088334488/?referrer=whatsapp
https://t.me/joinchat/Q6e80xgzT5D_uuqsGlk3eA

سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا انت أستغفرك وأتوب إليه.
Post a Comment (0)