*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Wasu Daga Cikin Illolin Barin Pant Jikakke A Jikin Mace
* Yana sa kumburin gaban mace.
* Yana sa tiririn gaban mace.
* Yana sa hamamin gaban mace.
* Yana haifar da warin gaban mace.
* Kuragen gabanace.
* Yana taimaka ma kwayoyin cuta su sama wurin zama a gaban mace.
* Yana hana gaban mace dumi.
* Yana rage ma mace dandano.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454
