Yadda Ake Hadin Ruwan Kayan Marmari (Fruits) Don Karin Hips

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Ruwan Kayan Marmari (Fruits) Don Karin Hips


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ayaba 
* Abarba
* Gwanda 
* Kankana
* Zuma
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki gyara su ki markada ki zuba Zuma da madara ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)