*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima Da Motsa Sha'awa
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin habbatus sauda
* Garin minannas
* Man zaitun
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu wuri daya ki gauraya ki dunga sha safe da yamma, hmmmm wannan hadin yana da matukar mahimmanci.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454