Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin bado
* Garin minannas
* Garin kanunfari
* Garin habbatur rashad
* Madarar shanu
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a madarar ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)