Yadda Ake Hadin Dayake Sa Ni'ima Da Cikowan Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Sa Ni'ima Da Cikowan Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin sassaken baure 
* Garin kustul
* Garin kanunfari
* Garin bawon malmo
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)