Yadda Ake Hadin Furen Albabunaj Don Samu Yalwan Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Furen Albabunaj Don Samu Yalwan Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Furen albabunaj
* Garin habbatus sauda
* Garin kistul hindi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu furen albabunaj da garin habbatus saudanki ki hadesu da garin kistul Hindi ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba zumanki sai ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)