*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Gyadar Mata Don Karin Ni'ima
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin gyadar mata
* Garin mazarkwaila
* Garin aya
* Madarar shanu
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki dunga diba kina sha madara, hmmm yar uwa zaki ga ni'ima.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
