*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Furen Zogale Don Karin Ni'ima Da Sha'awa
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Furen zogale
* Garin habbatus sauda
* Garin dabino
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a Zuma ki juya ki barshi ya juku kamar kwana daya sai ki dunga shan cokali biyu kullum.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
