YI ƘOƘARI KA KASANCE CIKIN MASU RABAUTA DA MAFI SOYUWAR SALLAH A WURIN ALLAH



YI ƘOƘARI KA KASANCE CIKIN MASU RABAUTA DA MAFI SOYUWAR SALLAH A WURIN ALLAH

Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:

عن عبدالله بن عمر رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: (أفضلُ الصلواتِ عندَ اللهِ صلاةُ الصبحِ يومَ الجمعةِ في جماعةٍ)
[البيهقي في شعب الإيمان: ٣٠٤٥)

An Karɓo Daga Abdullahi Ɗan Umar (ra) Yace: Manzon Allah (ﷺ) Yace: (MAFIFICIYAR SALLAH A WURIN ALLAH, ITACE SALLAR ASUBAHIN RANAR JUMA'A A CIKIN JAM'I).
[Baihaqi Cikin Shu'ubil Iman: 3045]

ALLAH KA SANYAMU CIKIN MASU RABAUTA DA SALLATAR WANNAN SALLAH A CIKIN JAM'I

✍🏽Abu Aysha Al-Maliky

SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)