ZINA A CIKIN TAKABA



ZINA A CIKIN TAKABA

 malam Dan Allah meye hukuncin matar da tayi Zina tana takaba

Amsa:---

1) Takaba lokaci ne, idan ya wuce to ya 'kare. Idan mace ba ta tsare dokokinsa ba har lokacin ya wuce, to babu ramuko.

 [AS-SAILUL JARRAR; 2/397].

2) Idan mace ta yi zina a cikin takaba, sai ta kara shi a hakan, amma za ta yi wani iddar na biyu, kafin ta yi aure. 

[AL-MUGNY; 11/66]

Amsawa:-- Sheikh Abdurrazak Yahaya Haifan

Daga
MIFTAHUL ILMI

ZaKu iya Bibiyar Mu a 
Facebook⇨https://www.facebook.com/pg/Miftahulilmi.ml

Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)