MAGANIN ZUWAN RUWAN NONO

MAGANIN ZUWAN RUWAN NONO



*TAMBAYA*❓
:
Aslm, Malam menene zansha insamu ruwa nono allah yakara wa malam fahimta.
:
*AMSA*👇
:
Wa'alaikumussalam warahmatullah warahma

To yar'uwa ga wannan ki gwada insha Allahu za'a dace
:
MAGANIN ZUWAN RUWAN NONO
:
Zaki samo garin habbatisauda. Zaki samo garin ridi. Sai kihada kirika tafasawa kina sha Ko kuma kirika sha tare da nono insha Allah zakiga abin mamaki cikin yardar Allah.
:
Kokuma kihada Waɗannan itatuwa kamar haka:
Garin hulba, ko kwayoyin ta. Garin habbatisauda ko kwayoyin ta. Sai kidinga tafasawa Kina sha da zuma koda madara insha Allah Za'a sami biyan bukata cikin yardar Allah madaukakin sarki.....
:
Allah ta'ala yasa mudace
:
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)