YADDA AKE HAƊIN NAMIJIN GORO DON MAGANCE CIWON SANYI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Namijin Goro Don Magance Ciwon Sanyi_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Namijin goro
* Citta mai yatsu
* Tafarnuwa
* Zuma mai kyau
* Lemun tsami
*Bayani:* Zaki Samu citta da namijin da tafarnuwa ki jajjaga ki kuma yanka lemun tsami ki tafasa da bawon tare da sauran kayayyakin, idan ya dafu sai ki tace ki dunga sha kaman shayi rabin kofi sau uku a rana na sati 2.

Wallahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)