Yadda Ake Hadin Garin Gero Don Ciko Da Nono Yamutsatse

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Gero Don Ciko Da Nono Yamutsatse


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin aya
* Garin alkama
* Garin gero
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki dunga dama kunu kina sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)