TODAY'S HADITH

MONDAY
25 Jumada Awwal 1444 (19 December 2022)


Narrated by Aisha RA:

Whenever Allah's Messenger PBUH ordered the Muslims to do something, he used to order them deeds which were easy for them to do, (according to their strength endurance). They said, "O Allah's Messenger! We are not like you. Allah has forgiven your past and future sins." So Allah's Messenger PBUH became angry and it was apparent on his face. He said, "I am the most Allah fearing, and know Allah better than all of you do."

Nana Aisha RA ta ce; Duk lokacin da Manzon Allah SAW zai ba Musulmi umurnin yin wani abu, yana ba su umurnin aiyukan da za su yi masu sauƙin aikatawa. Sai suka ce, Ya Manzon Allah! Mu ba kamar kai ba ne. Allah Ya gafarta maka zunubin da ka aikata da wanda za ka yi nan gaba. Sai Manzon Allah ya yi fushi har fuskarsa ta nuna. Sai ya ce, Na fi ku jin tsoron Allah, kuma na san Allah fiye da dukkaninku.

Sahih Al-Bukhari.
Post a Comment (0)