Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Jiki

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Jiki


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen dalbejiya
* Garin lalle
* Zuma
* Man zaitun
* Sabulun Ghana
* Dudu osun
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki daka a turmi ki zuba man zaitun idan ya dunkule sai ki dunga wanka da shi, hmmmmm zaki ga yadda jikin ki zai kyau.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)