Yadda Ake Hadin Dayake Sa Maigida Nishadi

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Sa Maigida Nishadi


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Shammar
* Garin kanunfari
* Garin citta
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma idan ya jiku sai ki dunga sha, hmmmm yana saukar da ni'iman mace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959


Post a Comment (0)