SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Yadda Ake Hadin Garin Kabeji Don Magance Ciwon Ulcer
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin kabeji
* Garin tafarnuwa
* Garin ganyen na'a-na'a
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki barshi ya kwana sai ki dunga diba cokali uku kina sha safe da yamma, in sha Allah zaki samu sauki.
Wabillahi Taufiq.
*- Zauren Macen Kwarai-*
Ustax Abu FaÉ—imatu
Ahmad Umar Rimi