Friday Messages 271

Assalamu'alaikum, ya Allah kabamu dukkan alkhairin dakecikin wannan rana na juma'a, falala, rahama, ni'ima, wadata, budi, zaman lafiya, da ingancaccan rayuwa, ya Allah muna tawassuli da keywawan sunayenka tsarkaka kamana tsari da dukkan wata musuba arayuwa, ka karemu daga dukkan masu nemammuda shrri arayuwa, kaciremana hassada da kyashi wa junarmu, kabamu halal wajennemammu, kanisantamu da haram, kayayemana dukkan damuwa kabiyamana bukatummu na alkhairi Amin ya Allah. sabahul khair ( juma'at Mubarak)


Post a Comment (0)