MENENE YAKE HANA INFECTION WARKEWA?

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


MENENE YAKE HANA INFECTION WARKEWA? 

Yawa daga cikin mata suna da cutar infection kuma suna shan magan amma abun mamaki cutar taki warkewa ko me yasa haka.

Akwai dalilai da yawa wanda suke sa cutar taki warkewa koda an sha mata magani

Ga su kamar haka;
* Yawan tsarki da sabulu.
* Rashin shan magani miji da mata ko da kishiyoyi.
* Yawan amfani da magungunan matsi.
* Rashin tsabtar pant ko jikakke.
* Wanke gaba da dettol.
* Rashin dinke mace lokacin haihuwa.
* Rashin tsabtace bandaki.
* Rashin dacewar magani.
* Barin gaba budedde.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ

Post a Comment (0)